Baga Boy

Baga Boy

Last seen: 6 days ago

🎀 HAISAM HASSAN HARUNA (HAISAM MUSIC) Haisam Hassan Haruna, wanda aka fi sani da Haisam Music, mawaki ne daga Kano, Najeriya. Yana hada salon R&B, Afrobeat, da Hausa vibes domin kawo sabon sauti daga Arewa zuwa duniya. An san Haisam da wakoki masu cike da soyayya, hustling, da rayuwar matasa a Nigeria. Salon sa yana hade harshen Hausa da Turanci, yana sa wakarsa ta dace da kowa β€” daga Kano har zuwa international audience. Da burin zama daya daga cikin manyan artists daga Arewa, Haisam yana kokarin kawo canji ta hanyar wakoki masu ma’ana da sauti na zamani. πŸ“ Location: Kano, Nigeria 🎡 Genre: R&B | Afrobeat | Hausa Fusion πŸ“© Booking/Contact:08088144481 (email) haisamhassanharuna@gmail.com

Member since Apr 28, 2026

Discover and Download Baga Boy Latest Music, Biography & Articles

crossorigin="anonymous">